1 Tarihi 3:5-9
5
kuma waɗannan su ne yaran da aka haifa masa a can. Shimeya, Shobab, Natan da Solomon. Waɗannan huɗu ne Bat-shuwa ’yar Ammiyel ta haifa.
6
Akwai kuma Ibhar, Elishama, Elifelet,
7
Noga, Nefeg, Yafiya,
8
Elishama, Eliyada da Elifelet, su tara ne duka.
9
Dukan waɗannan ’ya’yan Dawuda ne maza, ban da ’ya’yansa maza ta wurin ƙwarƙwaransa. Tamar ita ce ’yar’uwarsu.
Settings