Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Shibboleth
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
sai su ce, “To, ka ce, ‘Shibbolet.’ ” In ya ce, “Sibbolet,” saboda ba sa iya faɗin kalmar daidai, sai su kama shi su kashe a mashigan Urdun. Aka kashe mutanen Efraim dubu arba’in da biyu a ta haka.