Skip to content

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Quarries

2 ayoyi

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. A wajen gumaka kusa da Gilgal, shi kansa ya juya ya koma ya ce, “Ranka yă daɗe, ina da saƙo na asiri dominka.” Sarkin ya ce, “Ku ba mu wuri!” Sai dukan fadawansa suka fita.

  2. Yayinda suke fama jira, Ehud ya riga ya yi gaba. Ya bi ta wajen gumaka zuwa Seyira.