Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Millet
Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki
“Ka ɗauki alkama da sha’ir, wake da acca, gero da maiwa; ka sa su a tulun ajiya ka kuma yi amfani da su don yin burodi wa kanka. Za ka ci shi a kwanaki 390 da za ka kwanta a gefenka.