Tsallake zuwa abun ciki

Ayoyin Littafi Mai Tsarki game da Ague

1 aya

Nemi "Ague"

Mahimman ayoyin Littafi Mai Tsarki

  1. to, zan yi muku wannan. Zan kawo muku abin bantsoro, cututtuka da zazzaɓin da zai lalatar da idonku, yă kuma sa ranku a wahala. Za ku shuka iri a banza, domin abokan gābanku ne za su ci.