Pelusium
An kuma san shi da: Sin
28.8300, 33.4200 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Pelusium
Zan kwarara hasalata a kan Felusiyum, kagarar Masar, in kuma datse mutanen Tebes.
Zan ƙuna wuta wa Masar; Felusiyum za tă sha azaba mai zafi. Za a tayar wa Tebes da hankali; Memfis za tă riƙa kasance cikin ɓacin rai.