Beth-eden
An kuma san shi da: Eden
33.5100, 36.3100 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Beth-eden
Zan kakkarye ƙofofin Bet-Damaskus; zan hallaka sarkin da yake cikin Kwarin Awen da kuma mai riƙe da sandar mulkin Bet-Eden. Mutanen Aram za su je bauta a ƙasar Kir,” in ji Ubangiji.