Beeshterah
An kuma san shi da: Beesh-terah
32.8300, 36.0100 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Beeshterah
Aka ba wa zuriyar Gershon, waɗanda suke Lawiyawa, rabo. Daga rabin kabilar Manasse, Golan a cikin Bashan (garin masu neman mafaka don sun yi kisa), da Be’eshtera, tare da wuraren kiwonsu, garuruwa biyu ke nan;