Baal-shalishah
An kuma san shi da: Baal-shalisha
32.0200, 35.2200 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Baal-shalishah
Sai ga wani mutum ya zo daga Ba’al-Shalisha, ya kawo wa Elisha dunƙulen burodi guda ashirin na sha’ir da aka gasa daga nunan fari na hatsi, tare da kawunan sababbin hatsi. Sai Elisha ya ce, “Ka ba mutanen su ci.”