Ashteroth-karnaim
An kuma san shi da: Karnaim
32.7600, 36.0100 Duba a Google Maps
Ayoyin da suka ambaci Ashteroth-karnaim
A shekara ta goma sha huɗu, Kedorlayomer da sarakunan da suka haɗa kai da shi suka tafi suka cinye Refahiyawa a Ashterot Karnayim, Zuziyawa a Ham, Emawa a Shabe Kiriyatayim,