Tsallake zuwa abun ciki

Nethaniah

1 aya · 2 'yan gida

Ayoyin da suka ambaci Nethaniah

  1. sai dukan fadawan suka aiki Yehudi ɗan Netaniya, ɗan Shelemiya, ɗan Kushi, ya ce wa Baruk, “Ka zo tare da littafin da ka karanta wa mutane.” Saboda haka Baruk ɗan Neriya ya tafi wurinsu tare da littafin a hannunsa.