Tsallake zuwa abun ciki

Jaazaniah

1 aya · 1 ɗan gida

Ayoyin da suka ambaci Jaazaniah

  1. A gabansu ga dattawa saba’in na gidan Isra’ila tsaye a cikinsu, Ya’azaniya ɗan Shafan kuwa yana tsaye a cikinsu. Kowa yana da farantin ƙona turare a hannunsa, tulin hayaƙin turare mai ƙanshi ya tunnuƙe zuwa sama.