Tsallake zuwa abun ciki

Azur

1 aya · 1 ɗan gida

Nemi "Azur"

Ayoyin da suka ambaci Azur

  1. A wata na biyar na wannan shekara, shekara ta huɗu, a farkon sarautar Zedekiya sarkin Yahuda, sai annabi Hananiya ɗan Azzur, wanda ya fito daga Gibeyon, ya zo wurina a gidan Ubangiji a gaban firistoci da kuma dukan mutane,