Skip to content
Zakariya 7:8-10

Abin da ake bukata shi ne gaskiya ta adalci

Zakariya 7:8-10
8
Sai maganar Ubangiji ta sāke zuwa wa Zakariya cewa,
9
“Ga abin da Ubangiji Maɗaukaki ya ce, ‘Ku yi shari’ar gaskiya; ku nuna jinƙai da tausayi ga juna.
10
Kada ku danne gwauruwa ko maraya, baƙo ko talaka. A cikin zuciyarku kada ku yi mugun tunani game da juna.’
Settings

Reading style

Typeface

Font size 19px

Reading width 90 chars

Options