Skip to content
Markus 12:9-11

Markus 12:9-11

9
“To, me, mai gonar inabin zai yi ke nan? Zai zo yă karkashe dukan ’yan hayan nan, ya kuma ba wa waɗansu gonar inabin.
10
Ba ku taɓa karanta wannan Nassi ba, “ ‘Dutsen da magina suka ƙi, shi ne kuwa ya zama dutsen kusurwan gini.
11
Ubangiji ya yi wannan, ya kuma yi kyau a idanunmu’?”
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Options