Skip to content
Luka 10:13-15

Luka 10:13-15

13
“ ‘Kaitonki, Korazin! Kaitonki, Betsaida!’ Ai, da a ce a Taya da Sidon ne aka yi ayyukan banmamaki da aka yi a cikinku, da tuni sun tuba, suna zama cikin rigar makoki da toka.
14
A ranar shari’a, za a fi jin tausayin Taya da Sidon fiye da ku.
15
Ke kuma Kafarnahum, kina tsammani za ki sami ɗaukaka ne? A’a, za a hallaka ki.
Settings

Reading Style

Typeface

Font Size 19px

Options